Hausa Bible
Yahaya 16:32
To, lokaci yana zuwa, har ma ya yi, da kowanne ɗayanku zai gudu zuwa gidansa ku bar ni ni kaɗai. Amma duk da haka ba ni kaɗai nake ba, domin Uba yana tare da ni.
Open Bible readerHausa Bible
To, lokaci yana zuwa, har ma ya yi, da kowanne ɗayanku zai gudu zuwa gidansa ku bar ni ni kaɗai. Amma duk da haka ba ni kaɗai nake ba, domin Uba yana tare da ni.
Open Bible reader