Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 16:30

Yanzu kam mun gane cewa ka san dukan kome. Ka iya ba da amsa kafin wani yă yi maka tambaya. Wannan ya sa mun ba da gaskiya cewa daga wurin Allah ne ka fito.”

Open Bible reader