Hausa Bible
Yahaya 16:19
Yesu ya sani almajiransa suna so su tambaye shi a kan wannan magana, sai ya ce musu, “Wato, kuna tambayar juna ne abin da nake nufi da na ce, ‘Bayan ɗan lokaci kaɗan ba za ku gan ni ba, bayan ɗan lokaci kaɗan kuma za ku gan ni’?
Open Bible reader