Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 16:17

Sai waɗansu almajiransa suka ce wa juna, “Me yake nufi da ya ce mana, ‘Bayan ɗan lokaci kaɗan ba za ku gan ni ba, bayan ɗan lokaci kaɗan kuma za ku gan ni’? Kuma me yake nufi da ya ce, ‘Domin za ni wurin Uba’?”

Open Bible reader