Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 16:13

Amma saˈad da Ruhu na gaskiya ya zo, zai bishe ku cikin dukan gaskiya, domin ba maganar kansa zai yi ba, amma zai faɗa abin da yake ji ne kawai, zai kuma faɗa muku abubuwan da za su faru.

Open Bible reader