Hausa Bible
Yahaya 14:12
Hakika, ina gaya muku, duk wanda yake ba da gaskiya gare ni, zai yi ayyukan da nake yi. Har ma zai yi ayyukan da suka fi waɗannan, domin zan tafi wurin Uba.
Open Bible readerHausa Bible
Hakika, ina gaya muku, duk wanda yake ba da gaskiya gare ni, zai yi ayyukan da nake yi. Har ma zai yi ayyukan da suka fi waɗannan, domin zan tafi wurin Uba.
Open Bible reader