Hausa Bible
Yahaya 14:10
Ba ka ba da gaskiya ba cewa ina cikin Uban, Uban kuma yana cikina? Ai, maganar da nake yi muku ba da ikon kaina ba ne, Uban ne da yake zaune a cikina yake yin ayyukansa.
Open Bible readerHausa Bible
Ba ka ba da gaskiya ba cewa ina cikin Uban, Uban kuma yana cikina? Ai, maganar da nake yi muku ba da ikon kaina ba ne, Uban ne da yake zaune a cikina yake yin ayyukansa.
Open Bible reader