Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 13:8

Sai Bitrus ya ce masa, “Sam! Ba za ka taɓa wanke mini ƙafa ba.” Yesu ya amsa masa ya ce, “To, in ban wanke maka ba, ba ka da rabo a wurina.”

Open Bible reader