Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 13:29

Tun da Yahuda ne yake riƙe da jakar kuɗinsu, sai waɗansu daga cikin almajiran suka yi tsammani Yesu yana faɗa masa yă sayo abin da ake bukata a bikin ne, ko kuma ya ba talakawa wani abu.

Open Bible reader