Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 13:12

Bayan da ya wanke ƙafafunsu, ya sāke sa rigarsa, sai ya koma wajen zamansa ya zauna. Sai ya tambaye su ya ce, “Kun gane abin da na yi muku?

Open Bible reader