Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 13:10

Sai Yesu ya ce, “Bayan da mutum ya yi wanka, jikinsa ya tsabtace ke nan. Ba ya bukata wanka kuma sai dai yă wanke ƙafafunsa kawai. Gama kuna da tsabta, amma ba dukanku ba.”

Open Bible reader