Hausa Bible
Yahaya 12:9
Da taron Yahudawa mai yawa suka ji labari cewa Yesu yana a nan, sai suka zo, ba don Yesu shi kaɗai ba, amma domin su ga Liˈazaru ma wanda Yesu ya tashe shi daga matattu.
Open Bible readerHausa Bible
Da taron Yahudawa mai yawa suka ji labari cewa Yesu yana a nan, sai suka zo, ba don Yesu shi kaɗai ba, amma domin su ga Liˈazaru ma wanda Yesu ya tashe shi daga matattu.
Open Bible reader