Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 11:54

Saboda haka Yesu bai ƙara tafiya cikin Yahudawa a fili ba, amma ya bar wurin, ya tafi ƙasar da take kusa da daji, ya shiga wani gari mai suna Ifrayim. A nan ne ya zauna da almajiransa.

Open Bible reader