Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 10:41

Sai mutane da yawa suka zo wurinsa. Mutanen suka dinga cewa, “Ai, Yohanna bai taɓa yin alamar ban mamaki ba, amma duk abin da ya faɗa game da wannan mutum gaskiya ne.”

Open Bible reader