Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 10:38

Amma in su nake yi, ko ba ku gaskata da ni ba, ku gaskata da ayyukan, don ku sani, ku kuma gane cewa, Uban yana cikina, ni kuma ina cikin Uban.”

Open Bible reader