Hausa Bible
Yahaya 10:33
Yahudawa suka amsa masa suka ce, “Ai, ba don wani aiki mai kyau da ka yi ne za mu jejjefe ka ba, amma don maganar saɓo ga Allah ne. Kai da kake mutum kawai kana mai da kanka daidai da Allah.”
Open Bible readerHausa Bible
Yahudawa suka amsa masa suka ce, “Ai, ba don wani aiki mai kyau da ka yi ne za mu jejjefe ka ba, amma don maganar saɓo ga Allah ne. Kai da kake mutum kawai kana mai da kanka daidai da Allah.”
Open Bible reader