Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 10:18

Ba mai ƙwace mini rai, domin ni da kaina nake ba da shi. Ina da iko in ba da shi, ina da iko in ɗauko shi kuma. Abin da Ubana ya umarce ni in yi ke nan.”

Open Bible reader