Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 10:12

Ɗan hayar da aka yi hayarsa don kiwo, shi ba makiyayi ba ne, tumakin kuma ba nasa ba ne. Saboda haka da ganin kyarkeci yana zuwa da gudu, sai yă bar tumakin yă gudu. Kyarkeci kuwa yă kama tumakin yă kuma warwatsar da sauran.

Open Bible reader