Hausa Bible
Yahaya 10:1
“Hakika, ina gaya muku, duk wanda bai shiga wurin da ake ajiye tumaki ta ƙofa ba, amma ya haura ya shiga ciki ta wani gefe, to, shi ɓarawo ne, ɗan fashi ne kuma.
Open Bible readerHausa Bible
“Hakika, ina gaya muku, duk wanda bai shiga wurin da ake ajiye tumaki ta ƙofa ba, amma ya haura ya shiga ciki ta wani gefe, to, shi ɓarawo ne, ɗan fashi ne kuma.
Open Bible reader