Hausa Bible
Yahaya 1:51
Sai Yesu ya ƙara faɗa musu cewa, “Hakika ina gaya muku, za ku ga sama a buɗe, malaˈikun Allah kuma suna hawa suna sauka a kan Ɗan Mutum.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya ƙara faɗa musu cewa, “Hakika ina gaya muku, za ku ga sama a buɗe, malaˈikun Allah kuma suna hawa suna sauka a kan Ɗan Mutum.”
Open Bible reader