Hausa Bible
Yahaya 1:48
Sai Nataniyel ya tambayi Yesu ya ce, “Ta yaya ka san ni?” Yesu ya amsa masa ya ce, “Na gan ka tun kana gindin itacen ɓaure, kafin ma Filibus yă kira ka.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai Nataniyel ya tambayi Yesu ya ce, “Ta yaya ka san ni?” Yesu ya amsa masa ya ce, “Na gan ka tun kana gindin itacen ɓaure, kafin ma Filibus yă kira ka.”
Open Bible reader