Hausa Bible
Yahaya 1:45
Filibus ya sami Nataniyel, ya ce masa, “Mun sami mutumin da aka rubuta labarinsa a Koyarwar Musa da littattafan annabawa wato, Yesu Banazaret, ɗan Yusuf.”
Open Bible readerHausa Bible
Filibus ya sami Nataniyel, ya ce masa, “Mun sami mutumin da aka rubuta labarinsa a Koyarwar Musa da littattafan annabawa wato, Yesu Banazaret, ɗan Yusuf.”
Open Bible reader