Hausa Bible
Yahaya 1:21
Sai suka tambaye shi suka ce, “To, wane ne kai? Kai ne Iliya?” Sai ya amsa musu ya ce, “Aˈa, ni ba shi ba ne.” “Kai ne Annabin nan?” Ya sāke amsa ya ce, “Aˈa.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai suka tambaye shi suka ce, “To, wane ne kai? Kai ne Iliya?” Sai ya amsa musu ya ce, “Aˈa, ni ba shi ba ne.” “Kai ne Annabin nan?” Ya sāke amsa ya ce, “Aˈa.”
Open Bible reader