Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 5:9

ˈYanˈuwa, kada ku yi gunaguni da juna, domin kada a hukunta ku. Ga shi, mai shariˈa ya kusan zuwa, har yana a bakin ƙofa.

Open Bible reader