Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 5:17

Iliya mutum ne kamar mu. Ya nace sosai cikin adduˈa domin kada a yi ruwan sama, sai kuwa ba a yi ruwa a ƙasar ba har shekara uku da wata shida.

Open Bible reader