Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 5:15

Irin wannan adduˈar da aka yi cikin bangaskiya, za ta warkar da marar lafiyar. Ubangiji kuma zai warkar da shi. In kuma ya yi zunubi, za a gafarta masa.

Open Bible reader