Hausa Bible
Yakubu 4:6
Amma Allah yana ƙara mana alherinsa mai yawa, shi ya sa Rubutacciyar Maganarsa ta ce, “Allah yana ƙin mai girman kai, amma yana yin alheri ga mai sauƙin kai.”
Open Bible readerHausa Bible
Amma Allah yana ƙara mana alherinsa mai yawa, shi ya sa Rubutacciyar Maganarsa ta ce, “Allah yana ƙin mai girman kai, amma yana yin alheri ga mai sauƙin kai.”
Open Bible reader