Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 3:4

Ku kuma duba jiragen ruwa ku gane. Ko da yake su manya ne, kuma iska mai ƙarfi ce take tura su, duk da haka da ɗan ƙaramin sandan tuƙi ne mai tuƙin jirgin yakan iya juya jirgin zuwa koˈina da yake so.

Open Bible reader