Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 3:17

Amma hikimar da take daga wurin Allah, da farko dai mai tsarki ce, kuma mai kawo salama ce, mai hankali ce, mai sauƙin kai ce, mai yawan tausayi ce, mai yawan alheri ce. Ba ta nuna bambanci ko munafunci.

Open Bible reader