Hausa Bible
Yakubu 3:13
Wane ne mai hikima da ganewa a cikinku? Sai yă nuna ta ta wurin yin rayuwa mai kyau, da kuma aiki mai kyan da yake yi cikin sauƙin kai wanda yake fitowa daga cikin hikima.
Open Bible readerHausa Bible
Wane ne mai hikima da ganewa a cikinku? Sai yă nuna ta ta wurin yin rayuwa mai kyau, da kuma aiki mai kyan da yake yi cikin sauƙin kai wanda yake fitowa daga cikin hikima.
Open Bible reader