Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 2:3

Idan za ku fi ba mai arzikin nan girma ku ce masa, “Ga kujera mai kyau ka zauna,” amma ku ce wa matalaucin nan, “Ka tsaya a can,” ko kuma “Ka zauna a ƙasa,”

Open Bible reader