Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 2:23

A nan aka cika Rubutacciyar Maganar Allah cewa, “Saboda Ibrahim ya ba da gaskiya ga Allah, sai Allah ya lissafta wannan adalci ne a gare shi.” Ta dalilin haka kuwa aka ce da Ibrahim abokin Allah.

Open Bible reader