Hausa Bible
Yakubu 2:18
Wani zai iya cewa, “Ai, kai kana da bangaskiya, ni kuma ina da ayyuka ne.” To, nuna mini bangaskiyarka marar ayyuka, ni kuma zan nuna maka bangaskiyata ta wurin ayyukana.
Open Bible readerHausa Bible
Wani zai iya cewa, “Ai, kai kana da bangaskiya, ni kuma ina da ayyuka ne.” To, nuna mini bangaskiyarka marar ayyuka, ni kuma zan nuna maka bangaskiyata ta wurin ayyukana.
Open Bible reader