Hausa Bible
Yakubu 1:27
Addinin da Allah Uba ya tabbatar mai tsarki kuma mai gaskiya, shi ne, a kula da matan da mazansu suka mutu, da kuma marayu cikin shan wuyarsu, a kuma keɓe kai daga muguwar rayuwa ta duniya.
Open Bible readerHausa Bible
Addinin da Allah Uba ya tabbatar mai tsarki kuma mai gaskiya, shi ne, a kula da matan da mazansu suka mutu, da kuma marayu cikin shan wuyarsu, a kuma keɓe kai daga muguwar rayuwa ta duniya.
Open Bible reader