Hausa Bible
Yakubu 1:25
Amma mutumin da ya mai da hankalinsa wajen bincike cikakkiyar koyarwar nan wadda ita ce mai kawo ˈyanci, za a sa masa albarka cikin dukan abin da yake yi, idan har bai zama mai ji kawai yă manta ba, amma ya zama mai naciya cikin aikatawa.
Open Bible reader