Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 1:11

Gama in rana ta fito ta yi zafi ƙwarai, takan sa ciyawa ta bushe, sai fulawarta ta fāɗi, kyanta kuma yă ɓace. Haka ma mai arziki zai ɓace cikin kaiwa da kawowarsa.

Open Bible reader