Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 1:10

Haka ma wanda yake mai arziki yă yi taƙama da ƙasƙancinsa. Gama mai arziki zai bushe kamar fulawar ciyawa.

Open Bible reader