Hausa Bible
Ibraniyawa 7:8
Ga shi ma firistoci na zuriyar Lawi, ko da yake su masu mutuwa ne, sukan karɓi zakka daga hannun mutane. Amma game da Melkizedek, wanda ya karɓi zakka daga hannun Ibrahim, an ba da shaida cewa shi rayayye ne.
Open Bible reader