Hausa Bible
Ibraniyawa 7:6
Amma Melkizedek, wanda asalinsa ba ɗaya ba ne da zuriyar Lawi, ya karɓi zakka a hannun Ibrahim, ya kuma albarkaci Ibrahim wanda shi ne aka yi masa alkawaran.
Open Bible readerHausa Bible
Amma Melkizedek, wanda asalinsa ba ɗaya ba ne da zuriyar Lawi, ya karɓi zakka a hannun Ibrahim, ya kuma albarkaci Ibrahim wanda shi ne aka yi masa alkawaran.
Open Bible reader