Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 7:4

Ku dubi irin girman mutumin nan. Har Ibrahim kakan kakanninmu ya ba shi zakka ta kayan da shi Ibrahim ya ƙwace a yaƙi.

Open Bible reader