Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 7:21

Amma wannan ya zama firist ne tare da rantsuwar da Allah ya yi cewa, “Ubangiji ya riga ya rantse, ba zai kuma canja nufinsa ba, ‘Kai firist ne na har abada.’ ”

Open Bible reader