Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 7:19

Koyarwar Musa ba ta isa ta sa wani abu yă zama cikakke ba. Amma yanzu aka shirya wata sa zuciya mafi kyau wanda ta wurinsa muke matsowa kusa da Allah.

Open Bible reader