Hausa Bible
Ibraniyawa 7:16
Wannan kuwa ya zama firist ba bisa ga wata doka ko ƙaˈida game da zuriyar ˈyan Adam ba, amma bisa ga ikon rai marar ƙārewa.
Open Bible readerHausa Bible
Wannan kuwa ya zama firist ba bisa ga wata doka ko ƙaˈida game da zuriyar ˈyan Adam ba, amma bisa ga ikon rai marar ƙārewa.
Open Bible reader