Hausa Bible
Ibraniyawa 6:8
Amma idan ƙasa tana fitar da ƙaya da muguwar ciyawa, ba ta da amfani ke nan. Wannan ƙasa kuwa Allah ya kusa yă laˈanta ta. A ƙarshe kuma ƙone ta za a yi.
Open Bible readerHausa Bible
Amma idan ƙasa tana fitar da ƙaya da muguwar ciyawa, ba ta da amfani ke nan. Wannan ƙasa kuwa Allah ya kusa yă laˈanta ta. A ƙarshe kuma ƙone ta za a yi.
Open Bible reader