Hausa Bible
Ibraniyawa 6:4
Gama waɗanda suka juya baya daga bangaskiyarsu, ba zai yiwu a sāke jawo su ga tuba ba. Waɗanda dai an taɓa kawo su cikin hasken Allah, sun ɗanɗana baye-baye irin na sama, sun sami rabonsu cikin Ruhu Mai Tsarki,
Open Bible reader