Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 6:13

Saˈad da Allah ya yi wa Ibrahim alkawari, ya yi alkawarinsa tare da rantsuwa. Ya yi rantsuwar da Sunansa tun da yake ba wanin da ya fi Allah girma da Allah zai rantse da shi.

Open Bible reader