Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 6:10

Allah ba marar adalci ba ne. Ba zai ƙyale ayyukanku da kuka yi ba, da ƙaunar da kuka nuna masa saˈad da kuke taimakon tsarkaka ba, kamar yadda kuke yi har yanzu.

Open Bible reader