Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 5:7

A lokacin da Yesu yake cikin duniya, ya miƙa adduˈoˈi da roƙe-roƙe tare da kuka mai tsanani da hawaye. Ya kuwa miƙa adduˈoˈinsa ga Allah wanda yana iya cece shi daga mutuwa. Domin shi mai biyayya ne cikin tsoron Allah, Allah ya karɓi roƙonsa.

Open Bible reader