Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 5:3

Saboda kāsawar nan tasa, ya zama tilas yă miƙa hadayu, ba saboda zunuban jamaˈa kaɗai ba, amma saboda nasa zunuban ma.

Open Bible reader