Hausa Bible
Ibraniyawa 5:14
Amma abinci mai kauri shi ne na waɗanda suka yi girma. Waɗannan su ne masu ƙoƙarin yin amfani da hankalinsu kullum, har ma suna iya bambanta nagarta da mugunta.
Open Bible readerHausa Bible
Amma abinci mai kauri shi ne na waɗanda suka yi girma. Waɗannan su ne masu ƙoƙarin yin amfani da hankalinsu kullum, har ma suna iya bambanta nagarta da mugunta.
Open Bible reader